Genesis 46:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Allah ya ce, โNi ne Allah, Allah na mahaifinka. Kada ka ji tsoron zuwa Masar, gama zan mai da kai alโumma mai girma a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงูููููู ููุซูููฐ ยซููููููฐ ุงูููููู ุ ุงูููููู ููุจูุงุจูููููุ ููุฏู ููุฌฺูููุงูุฑููุงูู ุบูููโุบูุฑููุงููู ู
ูุตูุฑูุ ุบูู
ูุง ุงููููุฑููู ุฐูููุณูุง ุฐูุฑูููุฑููู ุชูุฐูู
ู ุจูุจููุฑู ุงููููุนูู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce, โNi ne Allah, Allah na mahaifinka, kada ka ji tsoron zuwa Masar, gama a can zan maishe ka babbar al'umma.