Genesis 46:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ila ya ce wa Yusuf, “Yanzu ina a shirye in mutu, da yake na gani da kaina cewa har yanzu kana da rai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثٜىٰ وَ يُوسُڢَ «تُواْ، بَرِ إِنْمُتُ يَنْذُ، تُنْدَ نَغَ ڢُسْكَرْكَ نَسَنِ كُمَ كَنَدَ رَيْ هَرْوَيَوْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ila ya ce wa Yusufu, “To, bari in mutu yanzu, tun da na ga fuskarka na sani kuma kana da rai har yanzu.”