Genesis 46:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Yusuf ya ce wa ’yan’uwansa da gidan mahaifinsa, “Zan haura in yi magana da Fir’auna, zan kuwa ce masa, ‘’Yan’uwana da gidan mahaifina, waɗanda suke zaune a ƙasar Kan’ana, sun zo wurina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُوسُڢَ يَثٜىٰ وَیَنْعُوَنْسَ دَ سَوْرَنْ غِدَنْ بَابَنْسَ «ذَنْتَڢِے إِنْڢَطَا وَ ڢِرْعَوْنَ، إِنْثٜىٰمَسَ، ‹یَنْعُوَنَ دَ غِدَنْ بَابَنَ وَطَنْدَ دَا سُكٜىٰ عَڧَسَرْ كَنْعَنَ سُنْذُواْ وُرِينَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yusufu ya ce wa 'yan'uwansa da iyalin gidan mahaifinsa, “Zan tafi in faɗa wa Fir'auna, in ce masa, ‘'yan'uwana da iyalin gidan mahaifina, waɗanda dā yake a ƙasar Kan'ana, sun zo wurina,)