Genesis 46:32 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen fa, makiyaya ne; suna kiwon dabbobi, sun kuma zo tare da garkunansu da shanunsa da kuma kome da suka mallaka.โ€™
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูƒููˆูŽ ู…ูŽูƒููŠูŽุงูŠูŽ ู†ูœู‰ูฐุŒ ุณูู†ู’ุฐููˆุงู’ ุฏูŽ ุบูŽุฑู’ูƒูู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽูˆูŽูƒูู†ู’ุณู ุฏูŽ ู†ูŽุชูู…ูŽูƒูู†ู’ุณู ุฏูŽ ู†ูŽุดูŽุงู†ูู†ู’ุณู ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฏูŽุดูุžโ€บ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
mutanen kuwa makiyaya ne, sun kuwa zo da garkunansu na awaki da na tumaki, da garkunansu na shanu, da dukkan abin da suke da shi.โ€™