Genesis 47:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yaƙub ya albarkaci Fir’auna, ya yi masa bankwana, sa’an nan ya fita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعْڧُوبَ يَڧَارَسَا وَ ڢِرْعَوْنَ أَلْبَرْكَ يَيِ بَنْ ݣُونَ دَشِ يَڢِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu kuwa ya sa wa Fir'auna albarka, sa'an nan ya fita daga gaban Fir'auna.