Genesis 47:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yusuf ya tattara dukan kuɗaɗen da suke a Masar da Kan’ana don biyan hatsin da suke saya, ya kuwa kawo su a fadan Fir’auna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ ڧَسَرْ مَصَرْ دَ نَڧَسَرْ كَنْعَنَ سُنْكَشٜىٰ دُكَنْ كُطَطٜىٰنْسُ تَوُرِنْ سَيٜىٰنْ حَڟِ دَغَ حَنُّنْ يُوسُڢَ؞ يُوسُڢَ كُوَ يَا كَرْٻِ كُطِنْ يَتَتَّارَ يَكَيْشِ أَغِدَنْ ڢِرْعَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yusufu kuwa ya ƙwalƙwale dukan kuɗin da yake akwai a ƙasar Masar da a ƙasar Kan'ana, domin hatsin da suka saya. Yusufu kuma ya kawo kuɗin cikin gidan Fir'auna.