Genesis 47:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kuɗin mutanen Masar da Kan’ana suka ƙare, dukan Masar ta zo wurin Yusuf ta ce, “Ka ba mu abinci. Me zai sa mu mutu a idanunka? Kuɗinmu duk sun ƙare.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ كُطِنْ ڧَسَرْ مَصَرْ دَ نَڧَسَرْ كَنْعَنَ دُكَ يَڧَارٜىٰ، سَيْ مَصَرَاوَا سُكَذُواْ وُرِنْ يُوسُڢَ سُكَثٜىٰ «كَبَامُ عَبِنْثِ! دُوانْمٜىٰ ذَامُ مُتُ كَنَ كَلُّواْ؟ أَيْ، كُطِنْمُ يَا ڧَارٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka kashe kuɗin da yake a Masar duka da na ƙasar Kan'ana, Masarawa duka suka zo wurin Yusufu, suka ce, “Ka ba mu abinci, don me za mu mutu a kan idonka? Gama kuɗinmu sun ƙare.”