Genesis 47:18 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da wannan shekara ta ฦ™are, sai suka zo wurinsa a shekara ta biye suka ce, โ€œBa za mu ษ“oye maka ba ranka yฤƒ daษ—e, kuษ—inmu sun ฦ™are, dabbobinmu kuma sun zama naka. Ranka yฤƒ daษ—e, in ban da jikunanmu da gonakinmu, ba abin da ya rage mana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุฑู’ ุชูŽฺงูŽุงุฑูœู‰ูฐุŒ ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ุฐููˆูŽุง ูˆูุฑูู†ู’ุณูŽ ุงู”ูŽ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุชูŽุจููŠูœู‰ูฐุŒ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽ ยซุจูŽุฐูŽุงู…ููปููˆุงู’ูŠูœู‰ูฐ ู…ูŽูƒูŽุจูŽุŒ ูŠูŽุง ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ู…ูุž ูƒูุทูู†ู’ู…ู ุฏููƒูŽ ู…ูู†ู’ูƒูŽุดูœู‰ูฐุŒ ุบูŽุฑู’ูƒูู†ูŽู†ู’ ุฏูŽุจู‘ููˆุงู’ุจูู†ู’ู…ู ูƒูู…ูŽ ุณูู†ู’ุฐูŽู…ูŽ ู†ูŽุงูƒูŽุž ุจูŽู†ู’ุฏูŽ ุฌููƒูู†ูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ุบููˆุงู’ู†ูŽูƒูู†ู’ู…ูุŒ ุจูŽุง ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฑูŽุบู ุฏูŽ ุฐูŽุงุนูŽ ุซูœู‰ูฐ ู†ูŽุงู…ูู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da wannan shekara ta ฦ™are, sai suka zo wurinsa a shekara ta biyu, suka ce masa, โ€œRanka ya daษ—e. Ba za mu ษ“oye wa shugabanmu ba cewa kuษ—inmu duka mun kashe, garkunan dabbobin kuma sun zama naka. Banda jikunanmu da gonakunmu, ba kuwa abin da ya rage mana.