Genesis 47:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka bar mu mu mutu, ka yi wata dabara! Kada ka bari mu rasa gonakinmu. Ka musaye mu da abinci, mu da gonakinmu. Mu kuwa za mu zama bayin Firโauna. Ka ba mu iri don mu rayu, kada mu mutu, don kuma kada gonakin ฦasarmu su zama kango.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููุจูุฑูู
ู ู
ูู
ูุชูุ ุบููุงูููููููู
ู ููู
ู ุณููููุงูู
ู ุจูุง ุงููู
ฺูขูุงูู ูููู ููููููุงูุ ุจูุฑู ููุณูููููฐู
ูุ ู
ูู ุฏู ุบููุงูููููููู
ู ุงููู
ูุฏูุฏููู ุนูุจูููุซูุ ุณูุนููู ู
ูู ุฏู ุบููุงูููููููู
ู ุฐูุงู
ู ุฐูู
ู ุจูุงูููู ฺขูุฑูุนูููููุ ุณููู ููุจูุงู
ู ุนูุจูููุซู ุฏู ุงููุฑููููุดูููู ุฏููุงูู
ููู ู
ูุฑูุงููุ ููุฏู ู
ูู
ูุชูุ ููู
ู ููุฏู ุบููุงููููููู ฺงูุณูุฑูู
ู ุณูุฐูู
ู ุจูููุธูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka bar mu mu mutu, ka yi wata dabara! Kada ka bari mu rasa gonakinmu. Ka musaye mu da abinci, mu da gonakunmu. Mu kuwa za mu zama bayin Fir'auna, ka kuma ba mu iri domin mu rayu, kada mu mutu don kuma kada ฦasar ta zama kango.โ