Genesis 47:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya zaɓi mutum biyar daga cikin ’yan’uwansa, ya gabatar da su a gaban Fir’auna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُوسُڢَ يَا طَوْكِ مُتُمْ بِيَرْ دَغَ ثِكِنْ یَنْعُوَنْسَ يَغَبَتَرْ دَسُو أَغَبَنْ ڢِرْعَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin 'yan'uwansa kuma ya ɗauki mutum biyar ya gabatar da su a gaban Fir'auna.