Genesis 47:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka Yusuf ya saya wa Firโauna ฦasar Masar duka, gama Masarawa duka sun sayar da gonakinsu, saboda yunwa ta tsananta musu. ฦasar ta zama mallakar Firโauna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ูููุณฺูขู ููุณููููุงููู ฺขูุฑูุนููููู ุบููุงููููููู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุฏูููุ ู
ูุตูุฑูุงููุง ุฏููู ุณููู ุณูููุฑู ุฏู ุบููุงูููููููุณูุ ุบูู
ูุง ูููููู ุชูุงูู ู
ูุณู ฺูููููุ ุณููู ฺงูุณูุฑู ุชูุฐูู
ู ู
ููููููุฑู ฺขูุฑูุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta haka Yusufu ya saya wa Fir'auna ฦasar Masar duka, gama Masarawa duka sun sayar da saurukansu, saboda yunwa ta tsananta musu. ฦasar ta zama halaliyar Fir'auna.