Genesis 47:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yusuf kuwa ya mai da mutanen bayi, daga wannan iyakar Masar zuwa wancan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ وَنَّنْ كَنْ إِيَاكَرْ ڧَسَرْ مَصَرْ ذُوَا وَنْثَنْ، يُوسُڢَ يَمَيْدَ مُتَنٜىٰ بَايِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yusufu ya mai da jama'ar bayi daga wannan kan iyaka na Masar zuwa wancan.