Genesis 47:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yusuf ya ce wa mutane, โYanzu da na saye ku da kuma gonakinku a yau wa Firโauna, ga iri don ku shuka a gonaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ูููุณฺูขู ููุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐูู ยซุบูุงุดูุ ูููู ููุณูููููฐูู ุฏู ุบููุงููููููููู ูู ฺขูุฑูุนูููููุ ุบูุง ุงููุฑฺููููููู ุฏููุงูู
ููู ููุดูููู ุงููุบููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yusufu ya ce wa jama'ar, โGa shi, a yau na saya wa Fir'auna ku da gonakinku. Yanzu fa, ga iri dominku, za ku shuka gonakin.