Genesis 47:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, “Ka ceci rayukanmu, in ya gamshe ka, ranka yă daɗe, za mu zama bayin Fir’auna.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَثٜىٰ مَسَ «أَيْ، كَثٜىٰثِ رَايُكَنْمُ! يَا شُوغَبَنْمُ، بَرِ يَذَمَ يَدَّ كَڢَطَا؞ إِنْ مُنْ سَامِ ڢَضٍ جِنِ أَغَرٜىٰكَ، ذَامُ ذَمَ بَايِنْ ڢِرْعَوْنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce, “Ka ceci rayukanmu, in ko ya gamshe ka, ya shugaba, mā zama bayin Fir'auna.”