Genesis 47:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da lokaci ya gabato da Israโila zai mutu, sai ya kira ษansa Yusuf, ya ce masa, โKa yi mini wannan alheri, ka sa hannunka ฦarฦashin cinyar ฦafata, ka yi mini alkawari saboda ina roฦonka kaษa ka bizne ni a Masar,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุณูุนูุฏูู ูููุงูููุซููู ู
ูุชูููุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุชูุงูู ููุณูุ ุณููู ููููุฑูุง ุทูููุณู ูููุณฺูขู ููุซูููฐ ยซุจูุฑู ูููู ู
ููู ููููููู ุงููููุญูููฐุฑูุ ููุณูุง ุญูููููููู ฺูููุงูููู ุซูููููุชูุ ูููู ู
ููู ุงฺููููงูููุฑููู ุงููู
ูููุซูุ ููุฑฺููููููฐ ุฏู ุบูุณูููููฐ ุซูููฐูู ุจูุฐูุงูู ุจููููููฐูู ุนฺูงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A sa'ad da lokaci ya gabato da Isra'ila zai mutu, ya kira ษansa Yusufu ya ce masa, โIdan zan sami tagomashi a idonka, ka sa hannunka a ฦarฦashin cinyata, ka ษau alkawari za ka aikata mini aminci da gaskiya. Kada ka binne ni a Masar,