Genesis 47:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma ce masa, โMun zo, mu zauna a nan na ษan lokaci, gama yunwa ta yi tsanani a Kanโana, dabbobin bayinka kuma ba su da wurin kiwo. Saboda haka yanzu, muna roฦonka, bari bayinka su zauna a Goshen.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ุฐููุงู ุฐูู
ููู ุจฺูงูููุซู ููููฐ ุซููููู ููููููู ฺงูุณูุฑูุ ุบูู
ูุง ุนฺูงูุณูุฑู ููููุนููู ุจู ููุฑููู ูููููุงู ุฏููุงูู
ููู ุฏูุจูููุงูุจููู ุจูุงููููููุ ุบูู
ูุง ูููููู ุชูุงูู ฺููููู ุงููููุฑูููุ ููููุฐู ู
ููู ุถููุงฺูงููุงูููู ููููุฑูุฏู ูู ุจูุงูููููู ุณูุฐููููู ุงูู ุบููุงูุดูููฐููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma ce wa Fir'auna, โRanka ya daษe, mun zo baฦunci ne cikin ฦasar, gama ba wurin kiwo domin garkunan bayinka, gama yunwa ta tsananta a ฦasar Kan'ana. Yanzu muna roฦonka, ka yarda wa bayinka su zauna a ฦasar Goshen.โ