Genesis 47:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai Fir’auna ya tambaye shi, “Shekarunka nawa da haihuwa?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢِرْعَوْنَ يَتَمْبَيِ يَعْڧُوبَ يَثٜىٰ «بَابَ، نَوَنٜىٰ شٜىٰكَرُنْكَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Fir'auna kuma ya ce wa Yakubu, “Nawa ne shekarun haihuwarka?”