Genesis 48:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan ya albarkaci Yusuf ya ce, โ€œBari Allah a gaban wanda kakannina Ibrahim da Ishaku suka yi tafiya, Allahn da ya zama makiyayina dukan raina zuwa wannan rana,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุณูŽุงูˆูŽ ูŠููˆุณูฺขูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐุŒ ยซ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ูŽ ุงู•ูุจู’ุฑูŽูฐู‡ููŠู…ู’ ุฏูŽ ุงู•ูุณู’ุญูŽูฐฺงูŽ ุณููƒูŽูŠู ุชูŽฺขููŠูŽุฑู’ุณู ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฌูŽุบููˆุงู’ุฑูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐู†ู ุงู”ูŽ ุฑูŽุงูŠููˆูŽุชูŽุง ุฏููƒูŽ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ูŠูŽูˆู’ุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya sa wa Yusufu albarka, ya ce, โ€œAllah na Ibrahim da Ishaku, Iyayena da suka yi tafiyarsu a gabansa, Allah da ya bi da ni Dukan raina har wa yau, ya sa musu albarka.