Genesis 48:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Malaโikan da ya cece ni daga dukan cuta bari yฤ albarkaci samarin nan. Bari a kira su da sunana da sunayen kakannina Ibrahim da Ishaku bari kuma su ฦaru ฦwarai a bisa duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุงูููููููู ุฏู ฺููขูููุดูููฐูู ุฏูุบู ุฏููููู ู
ูุบูููุชูุงุ ููุณูุง ููููุงุฑูููููู ุงููููุจูุฑูููุ ุจูุฑู ุนููู ุชูููุฑูููุณู ุฏู ุณููููููุ ุฏู ุณูููููู ููุงููููููู ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงููุณูุญููฐฺงูุ ุจูุฑู ุณููู ุชูุญฺูููขููู ุณููุงูุณููู ุณููููููู ุนูุฏููููููุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan da ya fanshe ni Daga dukan mugunta, Ya sa wa samarin albarka, Bari a dinga ambatarsu da sunana, Da sunan Ibrahim da na Ishaku iyayena, Bari kuma su riษaษษanya, su zama taron jama'a a tsakiyar duniya.โ