Genesis 48:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da Yusuf ya ga mahaifinsa yana sa hannun damansa a kan Efraim bai ji daษ—i ba; saboda haka ya ษ—auke hannun mahaifinsa ya cire shi daga kan Efraim zuwa kan Manasse.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠููˆุณูฺขูŽ ูŠูŽุบูŽ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽุณูŽุง ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุฏูŽุงู…ูŽู†ู’ุณูŽ ุนูŽุจูุณูŽ ูƒูŽู†ู’ ุงู•ูฺขู’ุฑูŽูŠูู…ู’ุŒ ุฑูŽู†ู’ุณูŽ ุจูŽูŠู’ ุณููˆุงู’ุจูŽุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒูœู‰ูฐ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุณูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูŠูŽุซูุฑูœู‰ูฐุดู ุฏูŽุบูŽ ูƒูŽู†ู’ ุงู•ูฺขู’ุฑูŽูŠูู…ู’ ูŠูŽุณูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ ู…ูŽู†ูŽุณู‘ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Yusufu ya ga mahaifinsa ya ษ—ora hannun damansa a bisa kan Ifraimu, ransa bai so ba, ya ษ—auke hannun mahaifinsa, domin ya kawar da shi daga kan Ifraimu zuwa kan Manassa.