Genesis 48:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka faɗa wa Yaƙub, “Ɗanka Yusuf ya zo gare ka,” sai Isra’ila ya ƙoƙarta ya tashi ya zauna a kan gado.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُواْكَثِنْ دَ عَكَثٜىٰ وَ يَعْڧُوبَ «طَنْكَ يُوسُڢَ يَا ذُواْ وُرِنْكَ،» سَيْ يَعْڧُوبَ يَيِ ڧُواْڧَرِ يَتَاشِ يَذَوْنَ عَكَنْ غَدُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka ce wa Yakubu, “Ɗanka Yusufu ya zo wurinka,” sai Yakubu ya ƙoƙarta ya tashi zaune a kan gadon.