Genesis 48:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Israโila ya ce wa Yusuf, โIna gab da mutuwa, amma Allah zai kasance tare da ku
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุซูููฐ ูู ูููุณฺูขู ยซุบูุงุดูุ ูููู ููุณููู ู
ูุชูููุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ุฐููู ููุณูููุซูููฐ ุฏูููููุ ููู
ู ุฐูููุณูุงููููฐ ูููุงูู
ูุฑู ุฏููููู ฺงูุณูุฑู ููุงูููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ila ya ce wa Yusufu, โGa shi, ina bakin mutuwa, amma Allah zai kasance tare da kai, zai kuma sฤke komar da kai ฦasar kakanninka.