Genesis 48:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kuma gare ka, a matsayi wanda yake kan ’yan’uwanka, na ba da gonar da na karɓe daga Amoriyawa da takobi da kuma bakana.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِنٜىٰ نَكٜىٰبَاكَ يَنْكِنْ شٜىٰكٜىٰمْ، كَشِ طَيَ ڢِيٜىٰدَ یَنْعُوَنْكَ، وَنْدَ نَڨُوثٜىٰ دَغَ حَنُّنْ أَمُواْرِيَاوَا تَوُرِنْ تَكُواْبِنَ دَ بَكَنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ne nake ba ka Shekem, kashi ɗaya fiye da 'yan'uwanka, wanda na ƙwace da takobina da bakana daga hannun Amoriyawa.”