Genesis 48:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk waɗansu ’ya’yan da aka haifa maka bayansu za su zama naka; a yankin da suka gāda za a lissafa a ƙarƙashin sunayen ’yan’uwansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا یَیَنْ دَ ذَاعَ حَيْڢَ مَكَ بَايَنْسُ، ذَاسُ ذَمَ نَاكَ؞ ذَاعَ لِسَّڢْتَاسُ تَرٜىٰدَ سَوْرَنْ یَیَنَ غَمٜىٰدَ غَادُوانْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'ya waɗanda za a haifa a bayansu za su zama naka, za a kira su da sunan 'yan'uwansu cikin gādonsu.