Genesis 48:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda nake dawowa daga Faddan Aram, cikin baฦin cikina Rahila ta rasu a ฦasar Kanโana yayinda muke kan hanya, โyar rata daga Efrata. Saboda haka na binne ta a can kusa da hanya zuwa Efrataโ (wato, Betlehem).
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุณูุนูุฏูู ฺููขูุชููุงู ุฏูุบู ฺขูุฏูููู ุงููุฑูู
ู ู
ููู ูููู ุชฺูขูููุ ุณููู ุฑูุญููููุฉู ุชูู
ูุชู ุนฺูงูุณูุฑู ููููุนูููุ ุชูุง ูููู ุจูุฑููู ุซููููู ุจฺูงููู ุซูููุ ุชููู ุจูู
ู ุงููุณู ุนูููฐฺขูุฑูุชู ุจูุ ููุง ูููู ุจููููููฐุชู ุงูู ุญูููููุฑู ุนูููฐฺขูุฑูุชูุ ููุชููุงู ุจูููุชูููุญูู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da nake zuwa daga Mesofotamiya, sai Rahila ta rasu a hannuna a ฦasar Kan'ana a kan hanya, ga shi kuwa, da sauran tazara kafin a kai Efrata. Na kuwa binne ta a Efrata,โ wato Baitalami.