Genesis 48:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Isra’ila ya ga ’ya’yan Yusuf maza, sai ya yi tambaya, “Su wane ne waɗannan?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ إِسْرَٰٓءِيلَ يَغَ یَیَنْ يُوسُڢَ مَظَا، سَيْيَثٜىٰ «سُوَنٜىٰنٜىٰ وَطَنَّنْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Isra'ila ya ga 'ya'yan Yusufu, maza, ya ce, “Su wane ne waɗannan?”