Genesis 48:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yusuf ya ce wa mahaifinsa, “Su ne ’ya’yan da Allah ya ba ni a nan.” Sa’an nan Isra’ila ya ce, “Kawo mini su saboda in albarkace su.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُوسُڢَ يَأَمْسَ «وَطَنَّنْ یَیَنَ نٜىٰ مَظَا وَطَنْدَ اللَّهْ يَبَانِ أَنَنْ؞» سَيْ إِسْرَٰٓءِيلَ يَثٜىٰ «كَٰوُاْسُ وُرِينَ، إِنَ ضُواْڧُوانْكَ، دُواْمِنْ إِنْسَا مُسُ أَلْبَرْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yusufu ya ce wa mahaifinsa, “'Ya'yana ne maza waɗanda Allah ya ba ni a nan.” Sai ya ce, “Kawo su gare ni, ina roƙonka, domin in sa musu albarka.”