Genesis 49:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yaƙub ya kira ’ya’yansa maza ya ce, “Ku tattaru don in faɗa muku abin da zai faru gare ku, a kwanaki masu zuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَعْڧُوبَ يَتَارَ یَیَنْسَ مَظَا يَثٜىٰ «كُتَتَّارُ وُرِينَ إِنْ ڢَطَا مُكُ أَبِنْدَ ذَيْسَامٜىٰكُ عَكْوَانَكِے مَاسُ ذُوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakubu ya kirawo 'ya'yansa maza, ya ce, “Ku tattaru wuri ɗaya don in faɗa muku abin da zai same ku a cikin kwanaki masu zuwa.