Genesis 49:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kursiyi ba zai tashi daga Yahuda ba, ba kuwa sandan mulki daga tsakani ฦ™afafunsa ba, sai ya zo ga wanda yake mai shi. Biyayyar alโ€™umma kuwa tasa ce.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽูŠู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุŒ ุณูŽู†ู’ุฏูŽู†ู’ ุฅููŠูƒููˆุงู’ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ุฑูŽุจู ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽุจูŽุŒ ูƒููˆุงู’ ุณูŽู†ู’ุฏูŽู†ู’ ู…ูู„ู’ูƒู ุฏูŽุบูŽ ุฐูุฑููŠูŽุฑู’ูƒูŽุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูŽูƒูŽูฐูˆูุงู’ ู…ูŽูƒูŽ ู‡ูŽุฑูŽุงุฌูุŒ ฺงูŽุจููŠู„ู ูƒูู…ูŽ ุณููŠู ู…ูŽูƒูŽ ุจููŠูŽูŠู‘ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana riฦ™e da sandan mulkinsa, Ya sa shi a tsakanin ฦ™afafunsa, Har Shilo ya zo. Zai mallaki dukan jama'o'i.