Genesis 49:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idanunsa za su duhunce fiye da ruwan inabi, haƙorarsa farare kamar madara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنُونْكَ سُيِ جَاوُرْ سَبُواْدَ يَوَنْ ضُوً إِنَبِے؞ هَڧُواْرَنْكَ سُيِ ڢَرِ ڢَتْ سَبُواْدَ يَوَنْ مَدَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idanunsa za su yi ja wur saboda shan ruwan inabi, Haƙoransa kuma su yi fari fat saboda shan madara.