Genesis 49:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku tattaru, ku saurara, ’ya’yan Yaƙub maza; ku saurari mahaifinku, Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كُتَارُ كُجِ، يَا كُو یَیَ مَذَنْ يَعْڧُوبَ، كُكَسَ كُنّٜىٰ غَ إِسْرَٰٓءِيلَ بَابَنْكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku taru ku ji, ya ku 'ya'yan Yakubu, maza, Ku kuma kasa kunne ga Isra'ila mahaifinku.