Genesis 49:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Abincin Asher zai zama a wadace, zai yi tanadin abinci iri-iri da suka dace don sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَيْ أَشٜىٰرْ، أَمْڢَانِنْ غُواْنَرْكَ ذَيْ يِيَوَ، أَمْڢَانِنْ غُواْنَرْ دَ يَدَاثٜىٰ دَ سَرَاكُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ashiru, ƙasarsa za ta ba da amfani mai yawa, Zai kuma yi tanadin abincin da ya dace da sarki.