Genesis 49:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Simeyon da Lawi ’yan’uwa ne, takubansu makamai ne na tā da hankali.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَيْ سِمٜىٰيُوانْ، كَيْ لَوِ، كُو یَنْعُوَ نٜىٰ؞ تَكُبَنْكُ كَايَنْ تَادَ حَنْكَلِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Saminu da Lawi 'yan'uwa ne, Suka mori takubansu cikin ta da hankali.