Genesis 50:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Kanโaniyawa waษanda suke zama a can suka ga makokin a masussukan Atad, sai suka ce, โMasarawa suna bikin makoki na musamman.โ Shi ya sa ake kira wannan wurin da yake kusa da Urdun, Abel-Mizrayim.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููุซููู ุฏู ููููุนูููููุงููุง ู
ูุฐููููููู ฺงูุณูุฑู ุณูููุบู ู
ููููุงููููู ุฏู ุนููููู ุงููููุฑููู ุจูุบููู ุญฺูู ูู ุงููุชูุฏูุ ุณููู ุณูููุซูููฐ ยซููููููู ู
ููููุงููู ู
ููู ุฐูุงฺขู ููููฐ ุบู ู
ูุตูุฑูุงููุง!ยป ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุนููู ููุฑูุง ููุฑููู ุฏู ุณูููู ุงููุจูููฐูู ู
ูุธูุฑูููู
ูุ ุนฺูงูููฐุชูุฑูููฐูู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ka'aniyawa mazaunan ฦasar, suka ga makokin da aka yi a farfajiyar masussukar Atad, sai suka ce, โWannan makoki mai zafi ne ga Masarawa.โ Don haka aka sa wa wurin suna Abel-mizrayim, wanda yake wajen Urdun.