Genesis 50:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun yi niyya ku yi mini lahani, amma Allah ya nufe wannan ya zama alheri don yฤ cika abin da yanzu yake faruwa, ceton rayuka masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููุฏู ุญูููู
ูุงุ ููู ูููู ฺููขูููฐูู ุฏู ู
ูุบูููุชูุงุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ููุงฺููขู ููููููู ุฏู ุงููููุญูููฐุฑูุ ุฏููุงูู
ููู ููููููุงููููฐ ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุฏู ุฑูููุ ููุทูููุฏู ููููููฐุบููู ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A nufinku mugunta ce kuka yi mini, amma Allah ya maishe ta alheri, don a rayar da jama'a masu yawa waษanda suke da rai a yau.