Genesis 50:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โMahaifina ya sa na yi rantsuwa, ya kuma ce, โIna gab da mutuwa, ka binne ni a kabarin da na haฦa wa kaina a ฦasar Kanโana.โ Yanzu fa bari in haura in binne mahaifina, saโan nan in dawo.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุจูุงุจููู ููููููุณููู ู
ูุชูููุ ููุงุณูุง ููุงูู ู
ูุณู ุถฺููููููุง ุซูููฐูู ุฐูููุชูุจููุชูุฑู ููุจููููููฐุดู ุนูููุจูุฑููู ุฏู ููุดูุฑููู ููููููุณู ุนฺูงูุณูุฑู ููููุนูููุ ููููุฐู ุงูููู ุถููุงฺูงููุงูุ ููุจูุฑููู ุงููููุฌูููฐ ุงููููุจููููููฐ ุจูุงุจูููุ ุณูุนููู ุงููููุฏูุงููุงูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'ad da mahaifina yake bakin mutuwa, ya sa ni in yi masa alkawari, cewa zan binne shi a kabarin da ya haฦa wa kansa a ฦasar Kan'ana.โ Don haka in ya yarda ya bar ni in je in binne mahaifina, sa'an nan in komo.โ