Genesis 6:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, Allah ya ce wa Nuhu, โZan kawo ฦarshen dukan mutane, gama saboda su duniya ta cika da tashin hankali. Lalle zan hallaka su da kuma duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงูููููู ููุซูููฐ ูู ูููุญู ยซููุงูู ูููููุฑู ููููุฑูุฏู ุฏููููู ุญูููุชูู ู
ููู ุฑูููุ ุบูู
ูุง ุฏููููููุง ุชูุง ุซููู ุฏู ุชูุงุดููู ุญููููููู ุณูุจููุงูุฏูุณููุ ููููุฐู ููู
ู ุฐูููููููููุงุณู ุชูุฑูููฐุฏู ฺงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ce wa Nuhu, โNa riga na yi niyyar hallaka dukan talikai, gama duniya tana cike da ayyukansu na zunubi.