Genesis 6:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biyu na kowane irin tsuntsu, kowace irin dabba da kuma kowace irin halitta mai rarrafe a ฦasa, za su zo wurinka domin a bar su da rai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ฺฺูููู ุฏูุบู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุฏูุจูู ุฏูุบู ููู
ู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ุงููุจู ู
ููู ุฑูุฑฺููขูููฐ ุนฺูงูุณูุงุ ุจููู ุจููู ุฐูุงุณูุฐููุงู ุณูุดูุบู ุชูุฑูููฐุฏููููู ุฏููุงูู
ููู ุนูุจูุฑูุณูุฏู ุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tsuntsaye bisa ga irinsu, dabbobi bisa ga irinsu, da kowane irin mai rarrafe a ฦasa bisa ga irinsa, biyu biyu na kowane iri za su shiga tare da kai, su rayu.