Genesis 7:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kwana arba’in ambaliya ta yi ta saukowa a duniya, sa’ad da ruwa ya yi ta ƙaruwa sai ya yi ta ɗaga jirgin sama, ya kuwa tashi can bisa duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ݣُونَ أَرْبَعِنْ بَبَّرْ أَمْبَلِيَرْ ضُوً يَيِ تَڧَارُوَ عَدُونِيَا؞ ضُوً كُوَ يَيِ تَڧَارُوَ حَرْ يَا طَغَ جِضْغٍ دَغَ ڧَسَا، ضُوَ يَيِ تَتَادَ جِضْغٍ نٜىٰسَ دَ ڧَسَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka yi ta kwararo ruwa bisa duniya har kwana arba'in, ruwayen kuwa suka ƙaru, har suka ɗaga jirgin sama, ya kuwa tashi can ƙoli birbishin duniya.