Genesis 7:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruwa ya taso, ya ƙaru ƙwarai a duniya, jirgin kuma ya yi ta yawo a bisa ruwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضُوً يَيِ تَڧَارُوَ يَنَ هَوْرُواْوَ سَمَ سَمَ دَغَ ڧَسَا، جِضْغٍ كُمَ يَيِ تَيَٰوُاْ عَكَنْ ڢُسْكَرْ ضُوً؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruwa ya bunƙasa ya ƙaru ƙwarai bisa duniya, jirgin kuwa ya yi ta yawo bisa fuskar ruwaye.