Genesis 7:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruwa ya ƙaru ƙwarai a duniya, ya kuma rufe dukan duwatsu masu tsawo a ƙarƙashin sammai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ضُوً يَيِ تَڧَارُوَ سُواْسَيْ عَبِسَ دُونِيَا، حَرْ سَيْ دَ يَرُڢٜىٰ دُكَنْ كَوُنَنْ مَنْيَنْ تُدَّيْ عَڧَرْڧَشِنْ سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruwa kuwa ya bunƙasa ainun a bisa duniya, har ya rufe kawunan dukan duwatsu masu tsayi da yake ƙarƙashin sammai duka.