Genesis 7:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ɗauki bakwai na kowace iri tsabtaccen dabba tare da kai, namiji da ta mace, da kuma biyu na kowace dabba marar tsabta, namiji da ta mace,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ دَبُّواْبِے مَرَسَ ڧَظَنْتَا، كَطَوْكَ تَرٜىٰدَكَيْ بِيُ بِيُنْسُ سَوْ بَݣَويْ، نَمِجِ دَ تَمَثٜىٰ؞ دَغَ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ دَبُّواْبِے مَاسُ ڧَظَنْتَا، كَطَوْكَ تَرٜىٰدَكَيْ نَمِجِ دَ تَمَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin dabbobi masu tsarki ka ɗauki bakwai bakwai, namiji da ta mace, marasa tsarki kuwa namiji da ta mace,