Genesis 7:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kuma bakwai na kowane iri tsuntsu, namiji da ta mace, domin a bar kowane irinsu da rai a dukan duniya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ڟُنْڟَيٜىٰنْ سَرَرِنْ سَمَ كُمَ كَطَوْكِ بِيُ بِيُنْسُ سَوْ بَݣَويْ، نَمِجِ دَ تَمَثٜىٰ، دُواْمِنْ عَتَبَّتَا إِرِنْسُ سُنْ رَايُ أَ ڢُسْكَرْ دُونِيَا دُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kuma tsuntsayen sararin sama bakwai bakwai, namiji da ta mace, domin a wanzar da irinsu a duniya duka.