Genesis 8:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Allah ya tuna da Nuhu da dukan namun jeji da dabbobin da suke tare da shi a cikin jirgi, ya kuma aika da wata iska ta hura dukan duniya, ruwan kuwa ya janye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ููุง ุชููู ุฏู ูููุญู ุฏู ุฏููููู ุฏูุจูููุงูุจููู ุฏูุงุฌู ุฏู ููุบูุฏูุง ุฏูุณูููููฐ ุนูุซููููู ุฌูุถูุบู ุชูุฑูููฐ ุฏูุดูุ ุณููู ููุนูููููุฏู ุงููุณููู ุชููููุฑู ุจูุณู ุฏููููููุงุ ุถูููููููฐ ูููู ุณููู ุฌูููููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya tuna da Nuhu da dukan dabbobin gida da na jeji waษanda suke cikin jirgi tare da shi. Allah ya sa iska ta hura bisa duniya, ruwaye suka janye.