Genesis 8:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da kurciya ta komo wurinsa da yamma, sai ga ษ—anyen ganyen zaitun da ta tsinko a bakinta! Saโ€™an nan Nuhu ya san cewa ruwa ya janye daga duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูƒูุฑู’ุซููŠูŽุฑู’ ุชูŽูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุฏูŽ ูŠูŽู…ู‘ูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุบูŽุง ุทูŽู†ู’ูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽู†ู’ูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุธูŽูŠู’ุชูู†ู’ ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ุชูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุชูŽฺŸูู†ู’ูƒูŽุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽู†ูœู‰ูฐ ู†ููˆุญู ูŠูŽุณูŽู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุถููˆูŽูŠูœู‰ูฐ ุณูู†ู’ ุฌูŽู†ู’ูŠูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kurciyar kuwa ta komo wurinsa da maraice, ga shi kuwa, a bakinta sabon tohon zaitun wanda ta tsinko, domin haka Nuhu ya gane ruwa ya janye daga duniya.