Genesis 8:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kowace irin dabba, da kowane mai rarrafe, da kowane irin tsuntsu, da kowane irin abu da yake tafiya a bisa duniya, suka fito daga jirgi daki-daki bisa ga irinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽุฑู‘ูŽฺขูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุง ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑูู†ู’ ฺŸูู†ู’ฺŸู ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ู…ููˆุงู’ฺŸู ุนูŽฺงูŽุณูŽุงุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจู ุจูุณูŽุบูŽ ุงู•ูุฑูู†ู’ุณูŽ ุณููƒูŽ ฺขูุชูŽ ุฏูŽุบูŽ ุฌูุถู’ุบู ุฏูŽู†ู’โ€Œุบู ุฏูŽู†ู’โ€Œุบูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kowace irin dabba, da kowane mai rarrafe, da kowane irin tsuntsu, da kowane irin abin da yake motsi a bisa duniya, suka fito daga jirgi ษ—aki ษ—aki bisa ga irinsu.