Genesis 8:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Nuhu ya gina bagaden hadaya ga Ubangiji, ya ษiba waษansu dabbobi da tsuntsaye masu tsabta, ya yi hadaya ta ฦonawa da su a kan bagaden.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููุญู ููุบููู ุจูุบูุฏูููฐูู ููุฏูุงูู ุบู ููููููููฐูู ุ ููุง ุทููููู ุฏูุบู ูููุงูููุซูููฐ ุงููุฑููู ุฏูุจูู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุงุฏู ููู
ู ุฏูุบู ูููุงูููููููฐ ุงููุฑููู ฺฺูููู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุธูููุชูุง ููู
ฺููงูุณู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nuhu ya gina wa Ubangiji bagade, ya ษiba daga cikin kowace irin dabba mai tsarki, da kowane tsuntsu mai tsarki, ya miฦa hadayu na ฦonawa a bisa bagaden.