Genesis 8:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Ubangiji ya ji ฦanshi mai daษi, sai ya ce a zuciyarsa, โBa zan ฦara laโanta ฦasa saboda mutum ba, ko da yake dukan tunanin zuciyar mutum mugu ne tun yana ฦarami. Ba kuwa zan ฦara hallaka dukan halittu masu rai, kamar yadda na yi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููููููฐูู ููุง ุฌู ฺงูููุดููู ููุฏูุงููุฑู ุณูููููุซูููฐ ุงูู ุฑูููุณู ยซูููุงู ููุทููู ุจูุฐููู ุณูุงููููฐ ููุนูููุชู ฺงูุณูุง ุณูุจููุงูุฏู ุทููู ุงููุฏูู
ู ุจูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุชูููุงูููู ุฐููุซูููุงุฑูุณู ูููู ุซูููููฐ ุฏู ู
ูุบูููุชูุง ุชููู ูููู ฺงูุฑูู
ูุ ุจูุฐููู ููู
ู ุณูุงููููฐ ููููููู ูููุงูููููููฐ ุงููุจู ู
ููู ุฑููู ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji ya ji ฦanshi mai daษi, sai ya ce, โBa zan ฦara la'anta ฦasa sabili da mutum ba, ko da yake zace-zacen zuciyar mutum mugunta ne tun daga ฦuruciyarsa. Ba zan kuma ฦara hallaka kowane mai rai ba kamar yadda na yi a dฤ.