Genesis 9:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya kuma ce, โWannan ita ce alamar alkawarin da na yi tsakanina da ku, da kowace halitta tare da ku; alkawari na dukan zamanai masu zuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููุงุซูููฐ ยซููููููู ุนูุชูุซูููฐ ุนูููู
ูุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุฏู ฺููููขู ฺูููุงููููู ุฏูููู ุฏู ูููุงูููููููฐ ุงููุจู ู
ููู ุฑููู ููููุฏู ููููููฐ ุชูุฑูููฐุฏููููุ ุญูุฑู ุฏููููู ุฐูุงู
ูุงูููู ู
ูุงุณู ุฐูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ce, โWannan ita ce alamar alkawarin da yake tsakanina da ku, da kowane mai rai da yake tare da ku, har dukan zamanai masu zuwa,