Genesis 9:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
zan tuna da alkawari tsakanina da ku da kuma dukan halittu masu rai na kowane iri. Ruwa ba zai sฤke yin ambaliyar da za tฤƒ hallaka dukan masu rai ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽู†ู’ุชูู†ูŽ ุฏูŽ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุฑู’ ุฏูŽุชูŽูƒูœู‰ูฐ ฺŸูŽูƒูŽุงู†ููŠู†ูŽ ุฏูŽูƒููˆ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุญูŽู„ูุชู‘ูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ุž ุถููˆูŽูŠูœู‰ูฐ ูƒููˆูŽ ุจูŽุฐูŽุงุณู ุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ูƒูŽูฐูˆูุงู’ ุจูŽุจู‘ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู…ู’ุจูŽู„ููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ุฐูŽุงุชูŽ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุญูŽู„ูุชู‘ูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ ุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
zan tuna da alkawarin da yake tsakanina da ku, da kowane mai rai da dukan talikai. Ruwa kuma ba zai ฦ™ara yin rigyawar da za ta hallaka talikai duka ba.